Labarai

Labarai

Buhari ya yi wa Atiku ta’aziyar rasuwar hadiminsa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi  wa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta’aziyyar rasuwar babban hadiminsa da suka dade tare Alhaji

Gwamnatin Sakkwato ta sallami masu sharar hanya 550

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta sallami ma’aikata 550 masu sharar titi da tsabtace manyan hanyoyin birnin bisa zargin suna karbar albashi a  ma’aikatu biy

An kama ’yan kabilar Ibo 3 kan satar yara a Taraba

A farkon makon nan ne aka gurfanar da wata Ibo da ’yan uwanta biyu bisa zargin aikata laifin satar yara kananan yara a Jihar Taraba. Wadanda ake tuhum

An daure lauyan bogi shekara biyu

Kotun Majistare ta 35 da ke Nomanslan a Kano ta daure wani mai suna Prince Ekele bisa zarginsa da yin sojan gona cewa shi lauya ne. Tun farko ’yan san

‘Na sayi shanu 10 da kudin fansa da na karba’

Wani matashi  mai kimanin shekara 24 da ake zargi da garkuwa da mutane, mai suna Bello Abdullahi ya ce ya sayi shanu goma a kauyensu da ke Jihar Yobe