Labarai

Labarai

An sace mai jego da mutum 5 a Kaduna

Acikin dare ranar Talatar da ta gabata wadansu ’yan bindiga suka sace wata mai jego da wadansu mutum biyar a Unguwar Dan Mani da ke Karamar Hukumar Ig

Iyaye sun koka kan gararambar da ’ya’yansu ke yi bayan rufe gidajen kangararru

Wadansu daga cikin iyayen yaran da aka ce an kubutar daga Makarantar Islamiyya ta Ahmad Bin Hambal da ke Layin Mai Dubun Tsumma a Rigasa da ke Karamar

Duk dan Arewa dan Arewa ne a wurin mutumin Kudu – Ambasada Kwande

Tsohon Jakadan Najeriya  a kasar Switzerland Ambasada Yahaya Kwande, ya  ce duk wani dan Arewa idan ya je Kudancin kasar nan daga kowace kabila yake,

Kashe-kashe: Abin jiya na neman dawowa a Kudancin Kaduna

Ga dukkan alamu abin jiya yana neman dawowa a Kudancin Jihar Kaduna inda ake samun kashe-kashen jama’a.                                               

Dattijon da ya shekara 55 na sayar da jarida ya rasu

Allah Ya yi wa Shugaban Masu Sayar da jaridu na Lardin Zazzau, kuma wanda ya shafe shekara 55 yana sana’ar sayar da jarida Alhaji Saleh Umaru rasuwa.