Labarai

Labarai

Mauldi kwaikwayon Kiristoci ne – Bin Usman

Aminiya ta  kuma tattauna da Sheikh Bin Usman, wani fitaccen Malamin Musulunci da ke Kano game da bikin Maulidi, kuma ga yadda tattaunawar ta kasance:

Fashi a mota: Fasinja ta kusan jawo a hallaka fasinjoji

Matsalar fashi ta hanyar amfani da motar haya da aka fi sani da “One chance” wadda ta yawaita a Abuja, ta yi kusan jawo a hallaka wadansu fasinjoji da

An rufe ta a daki shekara biyu saboda tana son komawa wajen tsohon mijinta

A ranar Litinin da gabata ce aka gano wata mata da ’yan uwanta suka rufe ta a cikin daki kusan shekara biyu saboda tana son komawa wajen tsohon mijint

Yadda bikin maulidin bana ya kayatar

Ranar Lahadin da ta gabata ita ce ranar 12 ga Rabi’ul Auwal wadda rana ce da al’ummar Musulmin duniya ke bikin tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah A

…Ba maulidi muka je Fadar Shugaban Kasa ba –Ahmad Sulaiman

A daidai lokacin da ake bikin maulidin bana ne aka ga taron malaman Izala da Darika a Fadar Shugaban Kasa, lamarin da ya jawo cece-ku-ce, har wadansu