Labarai

Labarai

Matar aure ta yanka wuyan mijinta, ta fasa masa ido da wuƙa a Neja

Majiyoyi sun ce matar ta kuma soka wa mijin wuka a idonsa na hagu, lamarin da ya lalata idon gaba ɗaya.

Yadda matata ta ɓace a Abuja aka tsince ta a Sakkwato

Juma’a aka kira shi aka shaida masa cewa an gano matarsa a Sakkwato, amma ba ta iya magana

Fursunan da aka yanke wa hukuncin kisa ya tsere daga gidan yari a Yobe

Rundunar ta nemi jama’a su taimaka mata da bayanan da za su kai ga sake kama fursunan.

Sharrin son auren Mai Wushirya aka yi min — Mansura Isa

Ta ce, “Na kira su, na ba su awa 24 su sauke labarin, amma har yanzu ba su yi hakan ba. Sun kira ni sun ba ni hakuri a waya, amma labarin har yanzu ya

An yi garkuwa da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi

’Yan bindiga sun sace Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Honarabul Samaila Bagudu, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bagudu.