Labarai

Labarai

A mara wa gwamnati wajen bunkasa ilimi – Sarkin Jama’a

Mai martaba Sarkin Jama’a Alhaji Muhammad Isa Muhammad ya yi kira ga jama’a su mara wa Gwamnatin Jihar Kaduna baya a kokarinta na bunkasa ilimi a jiha

’Yar shekara 13 ta haifi cikin da makwabcinsu ya yi mata ta hanyar  fyade

An yi nasarar yin tiyata wa wata yarinya mai shekara 13 (an sakaya sunanta) da ke garin Isa a Karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato inda aka cire mata 

Ilimin mata na da matukar muhimmanci ga al’umma – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya ce ilimin mata yana

Karamar Hukumar Roni ce kan gaba wajen tsabtace muhalli – Salisu Roni

Karamar Hukumar Roni ta ciri tuta wajen tsabtace muhalli tare da samar da ruwan sha mai tsabta a yankunan karkara da nufin inganta lafiyar al’umma. Sh

Yan sanda sun rufe asibiti tare da kama likitan bogi

’Yan sandan a Jihar Adamawa sun rufe wani asibiti tare da kama likitan bogi a Unguwar Modire-Yolde Pate da ke Karamar Hukumar Yola ta Kudu. Kakakin Ru