Labarai

Labarai

‘Yadda aka sayar da mu a matsayin bayi a kasar Libya’

Aminiya ta zanta da wani matashi mai suna Muhammad Sani Abdullahi  da ya kasance daya daga cikin matasan da wani mutum ya dauke su zuwa kasar Libya bi

Gwamna El-Rufai ya ba ilimi kashi 25 na kasafin kudin badi

Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru Ahmed El-Rufa’i ya mika wa Majalisar Jihar kasafin kudin badi na Naira biliyan 257 da miliyan 900 inda ya ce gwamnatinsa n

An tura malamin makarantar Daura kurkuku

Bayan ’yan sandan sun gabatar da Malam Bello Abdullahi mai shekara 78 da Habibu Bello mai shekara 28 da Abba Abubakar mai shekara 16 a kotu bisa zargi

Abin da nake nufi da ‘Daga Allah sai Jonathan – Gwamnan Bauchi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi karin haske tare da ba da hakuri kan kalaman da aka ruwaito Gwamnan Jihar, Sanata Bala Muhammad Abdulkadir yana fadi loka

Ziyara ga zuriyar wadanda suka fi tsayi a Kudancin Kaduna

A jikin dutsen Kagoro da ke Karamar Hukumar Kaura da ke Kudancin Jihar Kaduna akwai wani dogon kabari mai tsawon mita 30 da ake danganta shi da mutumi