Labarai

Labarai

Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyarsa

A ranar Asabar, 12 ga Oktoba al’ummar garin Agyaragu-Tasha da ke yankin Jenkwe a Karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa suka shiga zaman makokin rasuwar

Kwastam ta mika motacin yakin da aka kama a iyakar Kamaru ga Amurka

Shugaban Hukumar Kwastam a Jihar Adamawa, Kamarudeen Olumo ya mika motocin yaki masu sulke da aka kama kwanaki bayan shigo da su ta Jihar Adamawa zuwa

Addini yana koyar da zaman lafiya ne – Rabaran Tutu

Shugaban Cocin Assemblies of God na Gundumar Saminaka da ke Jihar Kaduna, kuma wakilin Shugaban Cocin Assemblies of God na Najeriya a yankin Arewa mas

An kammala musabaka a Karamar Hukumar Jama’a

A ranar Lahadin da ta gabata ce aka kammala musabakar karatun Alkur’ani Mai girma na Karamar Hukumar Jama’a da aka gudanar a garin Kafanchan. Lokacin

Kotu ta hana a ba malamin da ya nemi matar aure wayarsa

Kotun Majistare da ke zama a Rijiyar Zaki ta umarci ’yan sanda da su saki mota da katin shaida na Dokta Mas’udu Abdulahi malami a Kwalejin Koyon Aikin