Labarai

Labarai

Masu gidajen man fetur sun yi zang-zanga a Kaduna

A ranar Talatar da ta gabata ce Shugabanin Kungiyar Mansu Gidajen Man fetur suka yi zanga-zangar lumana a Kamfanin Man Fetur ta Kasa (KRPC) na Kamfani

Tambuwal ya ba Sarkin Musulmi fili domin gina Jami’ar Mata Zalla

Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ba da sanarwar cewa gwamnatinsa za ta samar da fili domin fara gina Jami’ar Mata Zalla da Sark

An sako ’yan kasuwar Abuja da a ka sace a Dutsen Zuma

Ragowar mutum biyar daga cikin 19 da aka sace a kusa da Dutsen Zuma da ke hanyar Abuja zuwa Kaduna sun koma wajen iyalansu bayan shafe kwana uku a han

An zargi Dagacin Kwarsa da kokarin kwace gonakin talakawa

Wani manomin shinkafa a Gundumar Yalwan Damai a Karamar Hukumar Birnin Kudu a Jihar Jigawa mai suna Malam Adamu Sule Kankau ya koka kan zaluncin da ya

An kara albashi ne don kyautata rayuwar ma’akata – Shugaba

Shugaban Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna Alhaji Abubakar Buba, ya  ce Gwamnan Jihar Malam Nasiru El-Rufa’i ya fara biyan mafi karin kashi 30 n