Labarai

Labarai

An fara shari’ar masu hannu a  batun Zainab Aliyu

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fara sauraren kara game da zargin da ake wa wadansu mutum shida da sanya wa Zainaba Aliyu kwaya a jakarta lamarin d

An kama ango da amarya kan ba da mafaka ga masu garkuwa da mutane

Al’ummar Unguwar Jiwafa da ke Sabon Garin Marabar Gurku a Jihar Nassarawa na ci gaba da zaman dar-dar, mako biyu bayan samamen ’yan sanda a unguwar in

Hukumar EFCC ta gano Naira miliyan 65.5 a ofishin INEC

A wani samame da Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kai  ta ce ta bankado fiye da Naira miliyan 65.5 a ofishin Hukumar Zabe ta

Saudiyya na son Amurka ta cire Sudan daga jerin ‘yan ta’adda

Kasar Saudiyya ta ce tana kokarin ganin kasar Amurka ta cire sunan Sudan daga jerin sunayen kasashen da take zargi da tallafa wa ta’addanci a duniya,

’Yan bindiga: Yadda bayan sulhu a Katsina da Zamfara mahara suka karkata jihohin Sakkwato da Neja

A lokacin da Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya dauki salon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Mohammad Bello Mutawalle wajen tattaunawa da