Labarai

Labarai

Ana zargin ’yan sanda da jikkata dillalin fili a Abuja

Wani dillalin fili mai suna Adamu Dahiru da ke garin Deidei, Abuja ya samu rauni bayan da aka zargi wadansu ’yan sanda uku da yi masa duka, kan rigima

Kasashen Turai ne ke samar wa Boko Haram kudi da makamai – Kungiyar SHAC

Wata kungiyar mai suna Sabe Humanity Adbocacy Center (SHAC) ta nanata zargin da take yi wa kasar Faransa cewa ita take daukar nauyin kungiyar Boko Har

Gwamna Lalong ya ba Sakataren ‘Yan Agajin Izala Kwamishina

Sakataren ’Yan Agaji na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah W Ikamatis Sunnah ta Kasa Malam Muhammad Muhammad Abubakar yana daya daga cikin sunayen sab

Rufe kan iyaka ya inganta harkarmu – Masu harkar roba

Masu harkar sharar roba zuwa wani abin amfanin yau da kullum a Najeriya, sun yaba da rufe kan iyaka da Gwamnatin Tarayya ta yi, inda suka ce matakin y

Ina goyon bayan rufe kan iyakoki – Sarki Sanusi

Mai martaba Sarkin Kano,Malam  Muhammad Sanusi II ya bayyana goyon bayansa kan rufe iyakokin asar nan, inda ya ce hakan zai taimaka wajen bunkasa tatt