Labarai

Labarai

Gwamna Buni ya jinjina wa Kamfanin Media Trust

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Mai Mala Buni ya jinjina wa Kamfanin Media Trust mai buga jaridun Daily Trust da Aminiya kan jajircewarsa wajen yada labaran

Shugaban Kasa ya sallami Shugabar Ma’aikata ta Kasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba Shugabar Ma’aikata ta Kasa, Misis Winfred Ekanen Oyo-Ita umarnin ta tafi hutun dole, sannan ya umarci Babbar Saka

Za mu ci gaba da kulle iyakokin kasar nan – Hamid Ali

Shugaban Hukumar Kwastam ta Kasa, Kanar Hamid Ali (mai ritaya) ya tabbatar da cewar iyakokin kasar nan za su ci gaba da zama a rufe domin tabbatar da

Ba a ba mu diyyar harin  jami’an tsaro na Apo Abuja ba – Kamal

Daya daga cikin wadanda harin da jami’an tsaro na DSS da sojoji suka kai wa wadansu masu tuka Keke NAPEP a wani kango a gundumar Apo a Abuja ya shafa

Hukumar EFCC ta yi wa Karamar Hukumar Zariya dirar mikiya

A shekaranjiy Laraba ce jami’an Hukumar EFCC suka yi wa Karamar Hukumar Zariya dirar mikiya. Wata majiya ta shaida wa  Aminiya cewa zuwan jami’an Huku