Labarai

Labarai

Ranar Ashura: An yi dauki ba-dadi tsakanin ’yan sanda da ’yan Shi’a

Ranar Talatar da gabata ce ranar 10 ga Muharram kuma Ranar Ashura, inda yayin da mabiya Sunnah suke azumtarta  ’yan Shi’a mabiya Zakzaky a karkashin K

Ba mu da matsalar fansho sai ta garatuti  – Muhammad Abubakar

A daidai lokacin da Gwamnatin Jihar Gombe ta fara biyan ma’aikatan da suka yi ritaya a shekarar 2014 garatutinsu, Shugaban Kungiyar ’Yan Fansho ta Jih

Shari’ar zabe: Buhari ya doka Atiku da kasa

Zan je Kotun Koli – Atiku Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ya samu nasarar kayaR da Atiku Abubakar na Jam’iyyar PDP a shari’ar da aka s

’Yan siyasa ke ruruta rikicin kabilanci – Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar, ya dora alhakin ruruwar rikicin kabilanci a kan ’yan siyasa da ke son cimma bukatunsu na son rai. Sa

Kotu ta tabbatar wa Gwamna El-Rufa’i kujerarsa

Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta Kaduna ta tabbatar wa Gwamnan Jihar Nasir El-Rufa’i kujerarsa a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamna da aka yi a wat