Labarai

Labarai

Kotu ta tabbatar wa Gwamna El-Rufa’i kujerarsa

Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta Kaduna ta tabbatar wa Gwamnan Jihar Nasir El-Rufa’i kujerarsa a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamna da aka yi a wat

Budurwa ta banka wa kanta wuta saboda saurayi

A ranar Lahadin da ta gabata ce wata budurwa mai kimanin shekara 17 mai suna A’isha Aminu da ke zaune a Unguwar Albarkawa a garin Gusau a Jihar Zamfar

Saurayi ya rataye kansa saboda damuwa

Wani matashi mai kimanin shekara 27 da ke zaune a Unguwar Shekar Maidaki a Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, ya rataye kansa. Matashin mai suna N

Osinbajo ya kaddamar da tsarin habaka kiwo a Adamawa

A ranar Talatar da gabata ce Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da wani tsarin habaka kiwo mai suna Shirin Sake Fasalin Tsarin

Hukumar SEMA ta kai dauki ga jama’ar da aka kai wa hari a Kudancin Kaduna

Hukumar Bayar da Agajin Gagawa ta Jihar Kaduna (SEMA) ta kai wa jama’ar da harin wadansu ’yan bindiga ya rutsa da su a Gundumar Zangan da ke Karamar H