Labarai

Labarai

Kwana 100 a gadon mulki: Yadda gwamnoni ke tafiyar da mulki ba kwamishinoni

A yau ne gwamnonin kasar nan da aka zaba a bana suka cika kwana 100 a mulki, bayan rantsar da su a ranar 29 ga Mayun da ya gabata. Sai dai da dama dag

Bayan shekara uku:  Ese ta kammala sakandare, Yunusa Yellow na can tsare a kurkukun Bayelsa

Shekara uku bayan an zargi Yunusa Dahiru da sacewa tare da yin garkuwa da Ese Oruru daga Jihar Bayelsa, inda ya kai ta Jihar Kano har aka bayar da rah

Yadda jama’a ke rayuwa a karkashin ’yan bindiga a Katsina

Jihar Katsina na daya daga cikin jihohin da ke fama da hare-haren ’yan bindiga da suke yin fashi da satar shanu da garkuwa da mutane da kuma kisan ba

Kama mutum 123 a Legas ta tada kura . Rayuwar ’yan acaba a Legas

Kama mutum 123 a Legas ta tada kura . Rayuwar ’yan acaba a Legas   Yadda lamarin ya faru A safiyar Juma’ar makon jiya ce jami’an tsaron hadaka na

Kwastan na balle shaguna suna kwashe shinkafa a Katsina

Jihar Katsina wadda ke kan iyaka da Jamhuriyar Nijar ta kan iyakokin Kwangwalam da ke yankin Mai’aduwa da Magamar Jibiya da ke yankin Jibiya, wanda ha