Labarai

Labarai

Ana zargin ɗa da kashe mahaifinsa a Kano saboda hana shi ƙara aure

Babbar Kotun Kano mai lamba 7 da ke zama a cikin birni ta bayar da umarnin tsare Aminu Ismail, mazaunin Unguwar Bai a Karamar Hukumar Ajingi ta jihar,

Borno ta fara fitar da kayan robobi zuwa ƙasashen waje – Zulum

“Ina farin cikin lura cewa mutanen Jihar Borno ba za su sake sayen kayan robobi daga wasu wurare ba,

Gwamnatin Gombe ta saurari ra’ayoyin jama’a kan kasafin kuɗin 2026

Kasafin kuɗin 2026 zai mai da hankali ne kan ci gaba da ayyukan da ake yi, tare da ƙara zuba jari a muhimman fannoni.

Kamfanin Amazon na shirin sallamar ma’aikata 600,000 don maye gurbinsu da mutum-mutumi

Kamfanin Amazon, wanda shi ne na biyu a yawan ma’aikata a Amurka, zai sallami ma’aikata kusan 600,000 ta hanyar maye gurbin su da mutum-mutumi nan she

Gwamnan Bauchi na neman ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi 29

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rattaba hannu kan dokar da ta ƙirƙiri ƙarin ƙananan hukumomi 29 a cikin jihar.