Labarai

Labarai

Sallar Bana: Raguna na araha masaya na kukan rashin  kudi

A yayin da jibi Lahadi ake sa ran gudanar da Idin Babbar Sallah, Aminiya ta bibiyi kasuwannin dabbobi daban-daban na kasar nan domin binciko yadda had

Yadda jihohi masu arzikin fetur suke iyo a kogin bashi na Naira tiriliyan 1.3

Jihohi masu arzikin man fetur, sun kasance jihohin da suka fi turun bashi a kasar nan duk da irin makudan kudaden da ake ware musu, kamar dai yadda wa

Gobe Zakzaky da matarsa za su tafi Indiya

  A karshen wannan mako ne wato ko gobe Asabar ko jibi Lahadi ake sa ran Jagoran Kungiyar Harkar Musulunci a Najeriya (IMN) ta mbaiya Shi’a, Shei

Yadda aka dakile zanga-zangar juyin juya-hali

A makon jiya ne tsohon dan takarar Shugaban Kasa a Jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore ya sanar shirinsa na jagorantar zanga-zangar juyin juya-hali a Najeri

’Yan sanda sun zargi sojoji da kashe jami’ansu uku da sake mai garkuwa da mutane a Taraba

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta zargi wadansu sojoji da hallaka jami’anta uku tare da raunata wasdanu bayan da sojojin suka bude wa ’yan sandan wuta