Labarai

Labarai

Burinmu shi ne bunkasa karkara kafin shekarar 2050- Kungiyar NESG

Kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Najeriya (NESG) ta ce a yanzu haka tana kokari tare da hada gwiwa da masu ruwa-da-tsaki wajen bullo da hanyoyin bunk

Ambaliya ta hallaka daliban ATBU 4 a Bauchi

A wannan mako ne ambaliyar ruwa a ta jawo rasuwar mutum biyar, ciki har da daliban Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi inda wadansu da

Abin da ya sa muka yi yajin aikin bin hanyar Birnin Gwari – Direbobi

Direbobi a Tashar Kawo da ke Kaduna a Jihar Kaduna sun yi yajin aiki inda suka kaurace wa bin hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. Direbobin sun yi wannan

Ana zargin dalibin jami’a da kisan almajiri a Kano

A ranar Litinin da ta gabata ce aka zargi wani dalibin Jami’ar Kimiiyya da Fasaha ta Wudil da kashe wani almajiri mai suna Adamu Ibrahim mai kimanin s

Mai unguwa ya gane wanda ya yi garkuwa da shi

A karshen mako jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta gabatar da wadansu matasa biyar da ake zargi da yin garkuwa da Mai unguwar kauyen Hunki