Labarai

Labarai

Mai unguwa ya gane wanda ya yi garkuwa da shi

A karshen mako jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta gabatar da wadansu matasa biyar da ake zargi da yin garkuwa da Mai unguwar kauyen Hunki

Madrasatu Imam Malik Kafanchan ta yaye dalibai

Shugaban Makarantar Islamiyya ta Madrasatu Imam Malik da ke garin Kafanchan a Karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna, Malam Umar Faruk Jibril ya bayyan

An nada Gwamna Inuwa Yahaya Matawallen Kaltungo

Mai martaba Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammad, ya tabbatar wa Gwamnan Jihar Gombe Alhaji  Muhammad Inuwa Yahaya da sarautar Matawallen Kaltungo. Ta

Shugabancin Najeriya na da wahala – Babangida

Tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim  Badamasi Babangida (IBB) ya ce shugabancin Najeriya abu ne mai wahala. Janar Babangida ya bayyana Najeriya a matsa

‘Yan bindiga sun hallaka mutum 31 a Amurka

A kalla mutum 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani harin bindiga da aka kai a kan jama’a a garuruwan Dayton da ke Jihar Ohio da El Paso a Jihar Te