Labarai

Labarai

Badakalar Naira Biliyan 3: Hukumar yaki da rashawa ta ce a dakatar da Sarki Sanusi

Hukumar karbar koke-koken jama’a tare da yaki da yi wa tattalin arzikin jihar ta’annati ta bayar da shawarar a dakatar da Sarkin Kano, Alhaji Muhammad

Buhari zai iya kawo karshen matsalar tsaro – IBB

Tsohon Shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce yana da yakinin shugaba Buhari zai iya kawo karshen rashin tsaro da ya addabi ka

Limamin Bauchi ya nemi a rage kudin aikin Hajji

Babban Limamin Bauci Alhaji Bala Ahmad Limanci ya shawarci gwamnatin tarayya da ta rage kudin aikin Hajji domin a bai wa al’ummar Musulmi damar sauke

Kwamitin Shugaban Kasa ya amince a kafa ’yan sandan Jihohi da na Kananan Hukumomi

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi rahoton kwamitin, sake fasalin rundunar tsaro ta ’yan sanda na mussaman a kan manyan ;aifuffuka, inda suka ba da sha

An kama matasan da ke fasa shago a Jigawa

Rundunar ’yan sanda ta samu nasarar kama wadansu matasa biyu da suka kware wajen fasa shagunan mutane suna yi musu sata.  Haka kuma matasan sun kware