Labarai

Labarai

Gwamnan Bauchi na neman ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi 29

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rattaba hannu kan dokar da ta ƙirƙiri ƙarin ƙananan hukumomi 29 a cikin jihar.

ACF ta mara wa gwamnatin Tinubu baya

Ƙungiyar ta ce za ta ci gaba da bai wa gwamnati shawarwari masu amfani.

Gwamnati ta bai wa ASUU N2.3bn domin biyan bashin albashin malamai

Gwamnatin Tarayya na shirin kammala sakin kuɗaɗen da suka shafi fansho da sauran tsarabe-tsarabe na basussuka.

Gwamnatin Gombe ta fara tantance ma’aikata don kawar da na bogi

Gwamnatin ta ce za a shafe makonni takwas ana tantancewar domin samun sahihin bayanan ma’aikata a jihar.

An ceto jaririya ’yar mako daya da haihuwa da aka sayar a Anambra

Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Anambra ta ce ta ceto wata jaririya da ba ta wuce mako daya da haihuwa ba, da aka sayar kan kuɗi Naira miliyan ɗaya da rab