Labarai

Labarai

Hisba ta kama karuwai 7 a Jigawa

Rundunar Hisba a Jihar Jigawa ta kai wani samame wani gida da ke daf da kasuwar Shuwarin a Karamar Hukumar Kiyawa tnda ta samu nasarar cafke wadansu k

NDE za ta koya wa matasa dubu 1 sana’o’i a Kaduna

Hukumar Koyar da Sana’oi ta Kasa (NDE) ta shirya tsaf domin koya wa matasa da mata marasa aikin yi dubu 1 sana’o’i domin dogaro da kai a Jihar Kaduna.

An dakatar da Lalong daga raba masarautar Gbong Gwom Jos

Babbar  Kotun Jihar  Filato ta bai wa Gwamnan Jihar  Barista Simon Lalong umarnin  ya dakatar da raba masarautar Gbong Gwom Jos har ya zuwa lokacin da

Taimakon al’umma ya fi tafiya Umra a Ramadan – Liman Bunza

Limamin masallacin Juma’a na tsohowar kasuwa Bunza da ke Jihar Kebbi shehin Malami Imam Hali Bunza, ya bayyana cewa masu hannu da shuni da suke rige-r

Buhari ya sanya wa kasafin kudin bana hannu

A watan Disambar bara ne, Shugaba Buhari ya gabatar wa da Majalisar Tarayya kasafin kudi na Naira tiriliyan 8.83, sai dai majalisar ta kara Naira bili