Labarai

Labarai

Yadda aka gano kokon kan magidanci boye a ckin motarsa

Juma’ar karshe gabanin fara wannan Azumi ta kasance ranar tashin hankali ga iyalan Malam Muhammad Saba, wanda ya bar gidansa da ke Unguwar Second Gate

Gbang Gwom Jos ya gargadi Lalong kan daga darajar wasu masarautu

Gbang Gwom Jos, Da Jacob Gyang Buba ya gargadi gwamnan Jihar Filato Simon Lalong kan ya dakatar da daga darajar wasu masarautu guda biyu zuwa masu dar

Matsalar Tsaro:Yadda aka kai gawarwakin wadanda aka kashe gidan gwamna da sarki a Katsina

A shekaranjiya Laraba ce aka gudanar jana’izar gawarwakin mutum 18 da ’yan bindiga suka yi wa kisan gilla a kauyen `Yar Gamji da ke Karamar Hukumar Ba

Wani yaro ya kubuta daga hannun matsafa

Wani yaro dan shekara daya da wata uku da haihuwa mai suna Musa Shamsu da ke garin Unguwar Jumare a kusa da garin Saminaka da ke Karamar Hukumar Lere

‘Tsoron Allah na da tasiri ga shugaba’

Babban Sakataren Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, Farfesa Ishak Oloyede ya bayyana bukatar da ke akwai ga ’yan siyasa da su ci