Labarai

Labarai

An kashe mutum 6 a harin da aka kai majami’a a Burkina Faso

Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum shida ciki har da wani Limamin coci a wani taron addu’o’i a cikin majami’a, a Dablo da ke arewacin kasar Burkina Fas

Yadda Sarkin Kano ya shiga tsaka mai wuya

Ga dukkan alamu sa-toka-sa-katsi da ke gudana a  tsakanin Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II da Gwamnan Jihar Dokta Abdullahi Umar Gand

Majinyata na kuka da tsada da rashin kula a asibitocin koyarwa na Najeriya – Bincike

Binciken da jaridar Aminiya ta gudanar ya gano cewa tsofaffin kayayyakin aiki da lalatattun gine-gine da rashin samun isasshiyar wutar lantarki da kum

Azumi: Kayayyakin masarufi sun yi tashin gwauron zabo

Tun daga lokacin da watan Azumin Ramadan ya gabato, farashin kayayyaki kama daga kayan abinci da na masarufi da tufafi da kayan marmari suka yi tashin

Matar da ta shekara 7 tana neman haihuwa ta haifi ’yan hudu rigis

Masu iya magana sun ce mahakurci mawadaci, wannan shi ne abin da ya faru da iyalan Mista Sabastine Pyoklam da ke Karamar Hukumar Jos ta Kudu a Jihar F