Labarai

Labarai

Ma’aikaciyar Media Trust ta yi zarra a gasar LeaderCom

Wata ma’aikaciya a Sashin Bincike da Nazari a Kamfanin Media Trust Limited, mai wallafa jaridun Daily Trust da Aminiya da ke Abuja, Rabiyat Usman ta y

Kungiyar Izala ta tura masu tafsiri 533 a ciki da wajen Najeriya

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, ta tura malamai masu tafsiri 533 zuwa garuruwan daban-daban na Najeriya da kasashen waj

Rundunar ’Yan sandan Kaduna ta fara bincike kan shanu 30 da suka bata a hannunta

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kaduna ta fara bincike kan shanu 30 da awaki uku da suka yi batan dabo a hannunta. Babban Jami’in ’Yan sanda mai kula da bi

AKSAT ta yaye mahaddata 51 a Gombe

A ranar Asabar da ta gabata ce makarantar Academy of Kur’an Science and Tauhid, (AKSAT),  ta Zubair Bn Auwam da Malam Auwal Ahmad Gafakan Akko ya kafa

Fiye da mata 60 suka samu horo a wa’adinmu na farko –Shugabar NAWOJ

Shugabar Kungiyar Mata ’Yan Jarida ta Kasa (NAWOJ), reshen Jihar Gombe, Misis Comfort Mukollo ta ce fiye da mata ’yan jarida 60 ne a jihar suka samu h