Labarai

Labarai

Buhari na kokarin samo Dala biliyan 50 don farfado da Tafkin Chadi – Shugaban Bankin Afirka

Shugban Bankin Raya Afirka (AfDB) Dokta Akinwunmi Adesina ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi maraba da amincewar da Babban Sakataren Majalisar Di

Kotu ta yi tarar Naira dubu bakwai-bakwai ga wadanda su yi fyade ga ’yan firamare

Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci ta Daya da ke Tudun Wada, Zariya, ta yanke wa wadansu magidanta uku daurin zaman gidan yari na shekara daidaya ko za

Ya banka wa gidan tsohuwar budurwarsa wuta ya kashe mutum biyar

A ranar Talatar da ta gabata ce wani mai suna Deji Adenuga wanda aka fi sani da Darkar, ya banka wa gidan tsohuwar budurwarsa wuta a Titin Adetuwo, da

Sarkin Zurmi ya taba cewa a shafe kauyen Dumburum – Gwamna Yari

Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya ce Sarkin Zurmi ya taba ce masa ya sa a shafe kauyen Dumburun da ke jihar bayan da ya zargi

Rashin isassun ma’aikata na tarnaki ga asibitocin koyarwa – Dokta Alkali

Dokta Muhammad Alkali shi ne Babban Likitan Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi. Asibitin ya yi bikin karrama ma’aikatansa