Donald Trump zai bakunci Sarauniyar Ingila
Fadar Buckingham ta Ingila ta sanar da cewa Shugaban Amurka Donald Trump zai kai ziyara ta kwana uku zuwa Birtaniya daga ranar 3 zuwa 5 ga watan Yuni
Labarai
Fadar Buckingham ta Ingila ta sanar da cewa Shugaban Amurka Donald Trump zai kai ziyara ta kwana uku zuwa Birtaniya daga ranar 3 zuwa 5 ga watan Yuni
Jim kadan da kaddamar da shirin kakkabe ’yan bindiga da suke satar shanu da garkuwa da mutane a Jihar Zamfara da makwabtanta jihohin Katsina da Kaduna
Mutane da dama aka hallaka a farkon watan da muke ciki sakamakon wani sabon rikici da ya barke tsakanin kabilun Tibi da Jukun a wasu kauyukan hanyar W
Fassarar Dalhatu Liman Lokacin da na ji labarin rikicin ya sake barkewa a tsakanin kabilar Jukun da Tibi a makon jiya, a Karamar Hukumar Wukari a Jiha
Al’ummar Fulani mazauna garin Rijana da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja sun fara kaurace wa garin sakamakon abin da suka kira kama su da jami’an tsaro