Labarai

Labarai

An daure matar da ta kashe dan uwanta kan naman miya shekara 14

A ranar Litinin da ta gabata ce wata kotu da ke Legas ta daure wata mace mai shekara 34 mai suna Janet James da ke sayar da abinci shekara 14 a kurkuk

Yadda aka yi garkuwa da ’yan canji aka hallaka su a Legas

Wadansu da ake zargi ’yan kungiyar asiri ne sun yaudari wadansu mutum biyu da ke hada-hada a Kasuwar Canjin Kudade a yankin Ikurodu, Legas, inda suka

’Yan Najeriya 23 ke jiran hauni ya aike da su Lahira a Saudiyya

Hukumomin Saudiyya sun kare dokokin kasar bayan da aka rika cece-kuce kan fille kan wata ’yar Najeriya mai suna Kudirat Adeshola Afolabi da aka samu d

An kama mai ba wa masu garkuwa da mutane sa’a

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta ce ta samu nasarar kama babban dan tsibbu da ake zargi da ba masu garkuwa da mutane sa’a a kokarin da take yi wajen m

Uwar ’ya’ya takwas ta samu digiri na uku

Wata uwar ’ya’ya takwas mai kimanin shekara 45 mai suna Halima Usman ta nuna cewa yawan iyali da kuma zaman aure ba sa hana neman ilimi, inda ta samu