Labarai

Labarai

Abin da ya sa nake son zama Shugaban Majalisar Wakilai – Bago

Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Chanchanga a Jihar Neja Alhaji Mohammed Umaru Bago ya ce yana neman kujerar Shugaban Majalisar Wakilai ne d

An sako dan kasuwar Taraba da aka yi garkuwa da shi

Masu garkuwa da mutane sun sako dan kasuwar nan na Taraba Usman Mayo wanda aka sace kimanin wata guda da ya gabata a Taraba. A makon jiyaAminiya ta ba

Jam’iyyar PDP ta ki amincewa da rantsar da dan takarar APC Shugaban Karamar Hukuma a Kaduna

A ranar Talata ce ’ya’yan Jam’iyyar PDP da suka hada da shugabanninta da sauran masu ruwa-da-tsaki daga Karamar Hukumar Jaba da ke Kudancin Jihar Kadu

Zargin satar Naira 1000: Budurwa ta yi yunkurin hallaka kanta a Sakkwato

Wata budurwa ’yar shekara 17 mai suna A’isha Ibrahim Isah da ke aji biyar a sakandaren Modibbo Adama a garin Maruda a Karamar Hukumar Kware a Jihar Sa

An yi wa ’yan sanda 93 karin girma a Gombe

A ranar Talatar da ta gabata ce hedkwatar ’yan sandan Jihar Gombe ta yi wa jami’anta 93 karin girma zuwa matakai daban-daban. Kwamishinan ’Yan sandan