Labarai

Labarai

Dubun ’yan fashi ta cika a Zariya

Dubun wadansu da ake zargin ’yan fashi da makami ne da suka addabi jama’a a Dumbin Rauga zuwa Gwargwaje a babban titin Kaduna zuwa Zariya ta cika inda

’Yan bindiga sun kwace wasu sassan Katsina – Masari

Gwaman Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya ce ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane sun kwace wasu sassan na Jihar Katsina. Gwamna Aminu Masar

Idan ’yan siyasa suka cika alkawuransu talakawa za su sami sa’ida – Sulaiman Kiyana

Honurabul Sulaiman Jubrin Kiyana daya ne daga cikin Kansiloli uku ’yan Arewa da suka ci zabe a Legas inda ya mayar da hankali wajen bai wa talakawa da

Kotu ta umarci INEC ta bar PDP ta duba kayayyakin zaben Kano

Kotun Sauraren Kararrakin Zabe da ke Jihar Kano ta umarci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sahale wa dan takarar Gwamna na Jama’iyyar PD

Rashin hanyoyi da ruwan sha ne manyan matsalolin yankin Lame – Bala Rishi

Zababben dan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Lame da ke Karamar Hukumar Toro, a Jihar Bauchi, Alhaji Bala Abdu Rishi ya ce rashin