Labarai

Labarai

Boko Haram: Jami’an tsaro sun kwashe mutane daga Jakana zuwa Bakassi

A karshen makon jiya ne jami’an tsaro a Jihar Borno suka kwashe mutanen garin Jakana da ke Karamar Hukumar Konduga, mai nisan kilomita 40 daga Maidugu

Gobe Jami’ar Usman Danfodiyo za ta yi bikin yaye dalibai 12,282

Jami’ar Usman Dan Fodiyo da ke Sakkwato ta shirya domin gudanar da yaye dalibanta dubu 12 da 282 tare da karrama wadansu fitattun mutane da suka ba da

Hukumar Hisba ta gargadi masu badala a Jigawa

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta gargadi masu sayar da giya da sauran kayan da ke jihar su kaurace wa haka saboda hukumar ta dauki matakan kai samame

Gobe za a fara rigakafin cutar Shan Inna a Jihar Kaduna

Hukumar Kula da Kiwon Lafiya daga Tushe ta Jihar Kaduna (SPHCDA) ta bayyana cewa daga gobe Asabar za a fara gudanar da rigakafin cutar shan inna na kw

Malamai ku yi magana kan garkuwa da mutane – Imam Usama

Limamin masallacin Unguwar ’Yan Majalisar Dokoki ta Kasa da ke Shiyyar B, a Apo, Babban Birnin Tarayya Abuja, Imam Ibrahim Awwal (Usama) ya yi kira ga