Labarai

Labarai

An kama wanda ya yi barazanar kashe ‘yar Majalisar Amurka Ilhan Omar

Jami’an tsaro a Amurka sun samu nasarar kama wanda ya yi barazanar zai kashe ’yar Majalisar Amurka Musulma wadda ita ce ta farko da ke daura dankwali

‘Yan sanda sun kama wanda suka yi garkuwa da yara 2 a Abuja

Hukumar `yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta ce, ta kubutar da yara biyu da aka yi garkuwa da su, yayin da suka kama mutum uku da ake zargin su

Karon battar jihohi 6: APC da PDP sun sake sa zare

A ranar Talatar da ta gabata ce Hukumar Zabe Mai zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa ba a kammala zaben gwamnoni a jihohi shida na kasar nan ba

Fuskokin zababbun gwamnoni

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce Jam’iyyar APC ta lashe zabe a 13 daga cikin jihohi 20 da ta bayyana sakamakonsu. Jihohin sun hada da Neja da Legas d

Yadda bene mai hawa 3 ya rufta da ’yan makaranta sama da 100 a Legas

Akalla dalibai ’yan makarantar karama da babbar firamare sama da 100 ne suka makale a cikin buraguzan ginin nan mai hawan bene uku da ya rufta a Unguw