Labarai

Labarai

Mace mai shekara 65 ta haifi yarinya a Abuja

Wata mata mai shekara 65, Uwargida Comfort Timothy ta haifi jaririya mai koshin lafiya, bayan ta shekara 18 da aure ba ta samu haihuwa ba. Aminiya ta

Dan Majalisar Filato ya rasu ana cikin bikin murnar sake zabensa

Dan Majalisar Dokokin Jihar Filato mai wakiltar Mazabar Pengana da ke Karamar Hukumar Bassa Honarabul Ezekiel Bauda Afon ya rasu a daidai lokacin da a

Sarkin Kano ya ce a bar Hukumar INEC ta yi aikinta

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya nemi al’ummar Jihar Kano su zauna lafiya tare da kyale Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta  ta Kasa (INE

Bayan na zabi  Buhari na koma gadon asibiti –Pasali

Shugaban Kungiyar Yakin Zaben Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta Buhari Campaign Organization (BCO), Alhaji Danladi Garba Pasali ya ce bayan da aka dau

’Yan Sara-Suka sun addabi mutanen garin Bauchi

Mazauna cikin garin Bauchi na fama da fargaba sakamakon yadda matasa ’yan-sara-suka suke fitowa suna far wa jama’ar da ba su san hawa ba ba su san sau