Labarai

Labarai

An zargi jami’an Kwastam da kashe fasinjan mota a Shika

Ana zargin wadansu jami’an Kwastam da harbin wani magidanci kuma fasinjan wata mota inda ya rasa ransa, lokacin da suka biyo wata motar fasinja a kan

’Yan sanda sun kama wanda ake zargi da harbe dan Majalisar Wakilai

’Yan Sanda sun kama mutum daya da ake zargi da bindige dan Majalisar Wakilai, Temitope Olatoye Sugar a Jihar Oyo. An bindige dan majalisar ne a yammac

Wakilinmu ya rasa dan uwa a Ibadan

Allah Ya yi wa wani fitaccen malamin addinin Musulunci kuma Shugaban Makarantar Islamiyya ta Ali-Subahiyya da ke Sabo Ibadan Sheikh Ibrahim Ali Babany

Kare ya kashe dalibin makarantar rainon yara a Fatakwal

Wani kare ya yi ajalin wani karamin yaro mai suna Dabid Emmanuel, dalibi a makarantar rainon yara ta garin Rumuagba a Karamar Hukumar Obio/Akpor, a Ji

Matashi ya kashe gwaggonsa mai shekaru 99 kan cacar Baba Ijebu

Cacar Baba Ijebu daya ce daga cikin nau’o’in cacar loto da ake amfani da lambobi wacce kuma ta shahara a Kudancin kasar nan. Wani mutum da ake kira Ba