Labarai

Labarai

Rundunar ’yan sandar Jihar Katsina ta gargadi ’yan siyasa

A jiya Alhamis ce Rundunar ’Yan sandan Jihar Katsina a karkashin jagorancin Kwamishina Sanusi Buba ta gargadi ’yan siyasa da masu ruwa- da-tsaki da sa

Kotu ta ce INEC ta ba Atiku damar duba kayan zabe

Kotun Sauraron Karar Zaben Shugaba Kasa ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta  ba dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar

’Yan Najeriya ku fito ku yi zaben gwamnoni – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga al’ummar N

Arewa ba za ta ci gaba ba sai da tsayayyen jagora – Sheikh Khalil

Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa reshen Jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana cewa yankin Arewa ba zai taba samun tagomashi ba, ba tare da sam

’Yan siyasa suna da wuyar sha’ani –’Yan sanda

Kwamashinan ’Yan sandan Jihar Jigawa Mista Bala Sanchi ya musanta zargin da wadansu ’yan siyasa suke yi cewa wai yana bai wa ’yan kasuwa tsaro a lokac