Labarai

Labarai

’Ya’yan APC a Kalaba sun yi shagulgulan murnar lashe zaben Shugaban Kasa

Magoya bayan Jam’iyyar APC da ke Nasarawa-Bakoko da kuma wadanda suke a Unguwar Hausawa, Layin Bagobiri a Kalaba, sun gudanar da shagulgulan samun nas

Matawallen Ibadan ya yaba ganawar Abdulsalam da shugabannin PDP

Matawallen Ibadan Alhaji Aminu Harande ya jinjina wa ganawar da aka yi a karshen makon jiya a tsakanin Shugaban Kwamitin Wanzar da Zaman Lafiya na Kas

An yi garkuwa da surikar Gwamna Masari

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Hajiya Hauwa Yusuf surikar Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a gidan

Kotu ta mallaka kudi da gidaje 6 na kamfanin marigayi Badeh ga gwamnati

Wata kotu a Abuja a ranar Litinin da ta gabata ta kwace wasu manyan gine-gine shida da tsabar kudi Dala miliyan daya daga wani kamfani da aka gano cew

An kama dan tsohuwar Shugabar Laberiya da almudahana

A ranar Litinin da ta gabata ce jami’an tsaro a kasar Laberiya suka kama tare da gurfanar da dan tsohuwar Shugabar Kasar Misis Ellen Johnson Sirleaf a