Labarai

Labarai

Dan majalisar Adamawa ya mutu lokacin tattaunawar siyasa

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate  na jam’iyyar APC mai wakiltar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar

Gwamnan Abiya na rabar da kananzir kyauta don sake zabarsa

Gwamnan jihar Abiya Dakta Okezie Ikpeazu yana rabar da kyautar kananzir a jihar da nufin samun kuri`ar ‘yan jihar a zabensa na takarar Gwamna da yake

Dan wasan kwallon kafa ya kashe kocinsa a Kano

Ana tuhumar wani dan wasan kwallon kafa mai suna Salisu Muhammad mai shekara 18, da laifin dabawa kocinsa wuka akan gardamar kwallon kafa. Kocin mai s

Ina nan da raina- Matashin da yasha kwata don murnar zaben Buhari

Matashi mai suna Aliyu Mohammed Sani, wanda ake ta yada rahoton cewa, ya rasu bayan ya yi wanka da shan ruwan kwata a Bauchi da nufin murnar taya shug

Wutar lantarki ta kashe mutum 2 a Jos

An tabbatar da mutuwar mutum biyu sanadiyyar tangardar wutar lantarki a mahadar Dadin Kowa da ke Jos ta Kudu a jihar Filato. Majiyarmu ta gano cewa, w