‘Yan bindiga sun kashe mutum 30 a Zamfara
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa wasu ‘yan bindiga sun kaiwa kauyen Kware hari inda suka kashe mutane akalla mutum 30 a karamar hukumar Shin
Labarai
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa wasu ‘yan bindiga sun kaiwa kauyen Kware hari inda suka kashe mutane akalla mutum 30 a karamar hukumar Shin
‘Yan takarar shugaban kasar Najeriya 12 da suka fadi zaben da aka yi ranar 23 ga Fabrairu 2019 sun taya shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC mur
Babbar kotun da ke Jihar Kano ta kori dan takarar Gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta PDP, daga cikin sauran ‘yan takarar Gw
Jama’ar Unguwar Sokodabo a karamar hukumar Abaji da ke babban birnin tarayya Abuja sun fada cikin fargaba bayan wata bakuwar dabba ta kashe ragu
Shugabannin babbar jam’iyyar adawa ta PDP zasu tattauna a yau a sakatariyar jam’iyyar ta kasa a Abuja. Sakataren hulda da jama’a na jam’iyyar Kola Olo