Labarai

Labarai

An bukaci a inganta hanyar Biu saboda Jami’ar Sojoji

Magatakardar Jami’ar Sojoji da ke garin Biu, Birgediya Janar Shu’abu Ibrahim ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta gaggauta aikin hanyar Gombe zuwa Biu s

‘Mijina ya yi wa ’ya’yana 3 fyade’

Wata mata mai suna Misis Tope Ogba ta bayyana wa kotun da ke shari’ar matsalolin gida da laifuffukan fyade ta Ikeja a Jihar Legas cewa, mijinta mai su

Ya kashe dansa saboda ya cinye masa faten doya

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kuros Riba ta kama wani mai suna Okon Emmanuel, bisa zarginsa da kashe  dansa saboda ya shanye faten doyar da aka dafa musu

An sako masu yi wa kasa hidima da aka yi garkuwa da su a Akwa Ibom

A kalla masu yi wa kasa hidima 18 da suke yi wa Hukumar INEC aikin zabe aka yi garkuwa da su a wurare daban-daban na Jihar Akwa Ibom ranar Asabar loka

Mun shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni 29 – Shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa  Mahmood Yakubu, ya ce, Hukumar zaben ta shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni a ji