Labarai

Labarai

An kammala hada sakamakon zabukan jihar Ekiti- Shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kan INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce an kammala hada sakamakon zaben ‘yan takarar shugaban kasa da na ‘yan maj

Ana ci gaba da zabe a tashoshin zabe 77 a Zamfara

A yau ana ci gaba da kada kuri’a a tashosin zabe 77 a kananan hukumomi 10 na jihar Zamfara. Jami’in hulda da jama’a na hukumar zaben jihar Garba Galad

Ofishin INEC a Osun bai kone ba- Kwamishinan zabe

Kwamishinan zabe na hukumar zabe mai zaman kanta INEC na jihar Osun Mista Olusegun Agbaje ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa, ofishin hukumar

Zaben 2019: Sanata Shehu Sani ya fadi a mazabarsa ‎

Sanata mai Wakiltar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya fadi a mazabarsa dake cikin Makarantar `yan mata da ke unguwar Sarkin Musulmi.‎ Sanata Shehu Sani

Kungiyar ‘yan daba sun harbi matashi a rumfar zabe ta Ibadan

Wani matashi mai suna Monsuru ya gamu da ajalinsa a dalilin harbin bindiga da Kungiyar ‘yan dabar siyasa mai suna “One Million Boys”