Labarai

Labarai

Ganduje ya yi kira ga `yan takara su karbi kaddara

Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga `yan siyasa da su rungumi dukkanin hukuncin da suka samu a matsayin sakamakon zabe. Gand

Na’urar tantancewa ta haifar da rashin fara zabe akan lokaci a Dala

Yayin da ‘yan Najeriya ke gudanar da zabe a yau Asabar don zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya, duk da cewar mutane masu yawa sun f

Lalong ya koka kan kankantar alamomin jam’iyyu da ke jikin kuri’u

Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya koka kan yadda alamomin jam’iyyu suka kasance kanana a jikin kuri’u na Shugaban kasa da na majalisu

An yi zabe ba da na’urar tantancewa ba a Fagge

Biyo bayan kin yin aiki da na’urar tantance masu zabe ta yi a mazabar Kamfala da ke Fagge a cikin jihar Kano jami’an sun gudanar da zabe s

Zaben 2019: Atiku ya fadi rumfar zabensa

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fadi rumfar zabensa, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar APC Muhammad