Labarai

Labarai

Zaben 2019: An fara kirga kuri’u a Legas

A mazabar unguwar B Ikorodu Unit 033 jami’an zaben mazabar sun fara kirgan kuri’un da aka kada.

Buhari ya isa Daura don ya kada kuri’arsa

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina. A gobe Asabar ne ake sa ran gudanar da zaben Shugaban kasar Najeriya inda Shugab

Ba na cikin matsin da zai sani yin murabus- shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, baya cikin matsin lamba da zai sa shin yin murabus daga mukaminsa. Farfesa Y

Zaben 2019: EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu

Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu da ke yawo a cikin kasar don shirin zaben shugaban k

Hukumar JAMB ta dage jarrabawar gwaji da za a yi ranar Asabar

Hukumar shirya jarrabawar Shiga Jami’o’i da Manyan Makarantun Najeriya (JAMB/UTME) ta ce, a yau Alhamis ta rufe rijistar masu rubuta jarrabawar. Hukum