Labarai

Labarai

Za a takaita zirga-zirgar abin hawa ranar zabe

Mukaddashin Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya bayar da umarnin takaita zirga-zirgar abin hawa ranar Asabar 16 ga Fabirairu 2019 d

Kotu ta bayar da sammacin kama Alkalin alkalai Onnoghen

Kotun da’ar ma’aikata (CCT) ta bayar da sammacin kama alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen wanda aka dakatar. Babban alkalin kotun ne

Sojojin sun kashe ‘yan Boko Haram 11 da kwato makamai a Adamawa

Rundunar sojojin Najeriya ta ce, dakarunta sun yi nasarar kashe mayakan Boko Haram 11 a wani sabon da hari da ‘yan kungiyar suka shirya kaiwa a garin

Buhari da Atiku za su sanya hannu akan amincewar sakamakon zabe

Shugaba Muhammadu Buhari na jam`iyyar (APC) da tsohon mataimakin shugaban Najeriya  Atiku Abubakar dan takarar jam`iyyar adawa ta PDP za su sanya hann

Sojoji sun dakile sabon hari a Madagali

A yau Talata rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile wani mummunan hari da ‘yan Boko Haram ta kintsa kaiwa garin Madagali a jihar Adamawa. Mata