Labarai

Labarai

Kwamishinan Gwamna Tambuwal ya koma APC

Kwamishinan watsa labarai na Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, wanda aka fi sani da Barista Bello Goronyo ya canza sheka daga jam’iy

Masu fasa-kwauri sun kaiwa Kwastam hari da kona mota a Kano

Wani jami’in Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, kwastam da yake aiki a shiyyar ofishin Kano da Jigawa ya tsallake rijiya da baya a  lokacin da jami

Sanata Joseph Waku ya rasu

Dan majalisar dattawa, Sanata Joseph Kennedy Waku, mai wakiltar mazabar Benuwai ta shiyyar Arewa maso Yamma  a majalisar ya rasu. An sanar da rasuwar

An kona ofishin zabe na jihar Abiya

Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta INEC da ke karamar hukumar Isiala-Ngwa ta kudu a jihar Abiya, inda katunan

Hakar mai a kogin Kolmani II zai dauke mu kwana 60 – ‘Yan kwangila

Shugaban  kamfanin hakar mai na Etihad Oilfield Services Abdulrahman Bashir ya ce, aikin hakar mai da aka fara a kogin Kolmani jihar Bauchi zai iya ka