Labarai

Labarai

Kotun CCT zata ci gaba da sauraran karar Onnoghen ranar Litinin

Kotun Da’ar Ma’aikata (CCT) ta sanar da ranar 4 ga watan Faburairu 2019 a matsayin ranar da za a ci gaba da sauraran shagri’ar Babban Jojin Najeriya M

Dalilin hadewarmu  don kawar da Gwamnan Bauchi – Bello Kirfi

A makon jiya ne Alhaji Muhammadu Bello Kirfi Wazirin Bauchi ya hado kan wadansu manyan ’yan siyasa da suka hada da Shugaban Majalisar Wakilai, Yakubu

…Haduwarku ta son zuciya ce – Yerima Giyade

Alhaji Yerima Aliyu Giyade Ajiyan Giyade Giyade daya daga cikin dattawan Jihar Bauchi da ya rike mukaman kwamishina a jihar, kuma mamba a Majalisar Da

Yadda muka shafe kwana 29 a hannun masu garkuwa da mutane – Abokan ango bakwai

Wadansu abokan ango su bakwai da masu garkuwa da mutane suka sace su a hanyarsu ta zuwa daurin auren abokinsu a garin Takum na Jihar Taraba wadanda su

Zafin nakuda ya sa wata ta farke cikinta da reza

Wata mata mai suna Hassana Maikudi da ke kauyen Bedi a Karamar Hukumar Ganjuwa da ke Jihar Bauchi ta sa reza ta farke cikinta saboda zafin nakuda. Ami