Labarai

Labarai

An kama matashi kan zargin satar fatari a Jigawa

Kotun Majistare da ke Dutse ta tsare wani matashi dan shekara 23 mai suna Yabo Ibrahim a gidan yari saboda zarginsa da satar fatarin wata mace. Ana za

Ana zarginsa da damfarar Naira miliyan 40

Kotun Majistare mai lamba 35 da ke Nomanslan a Jihar Kano ta bayar da umarnin a tsare wani gardi mai suna Sulaiman Abdullahi a kaso bisa zarginsa da d

An sake zuba Naira biliyan 2 a Kamfanin Madara na Sakkwato

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce Kamfanin Madara na Jihar Sakkwato da ake ginawa a Karamar Hukumar Rabah ya kusa kammala baya

Gwamnan Sakkwato zai tallafa wa ’yan kasuwa da bashi

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kai ziyarar gane wa ido a Kamfanin Sarrafa Roba na ANHAS da ke Modorawa a Karamar Hukumar Wamak

Badakalar Onnoghen: Kotu  ta yi watsi da bukatar Babban Jojin Najeriya

Onnoghen ne ya jawo takaddamar da ake yi – Farfesa Yadudu   Kotun Da’ar Ma’aikata (CCT) ta fara shirye-shiryen ci gaba da shari’ar Babban Jojin N