Labarai

Labarai

Babu sojan da zai so a ci gaba da hallaka mutane–Babban Hafsan Sojin Sama

Babban Hafsan Sojin Sama, Iya Mashal Sadikue Baba Abubakar ya ce babu wani soja da zai so a ce yaki da ’yan ta’addan Boko Haram ko masu garkuwa da mut

EFCC za ta gurfanar da Babachir a gaban kotu

Gwamnatin Tarayya ta tattara bayanan badakalar da tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Mista Babachir Lawal da wadansu mutum biyar suka yi. A wat

An sace mai ciki da ’yarta  a Adamawa

Wadansu mutane dauke da bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne don amsar kudin fansa, sun kai hari kauyen Monduba da ke Karamar Hukumar Mubi

Majalisar Koli ta Shari’a ta soki alakanta dakatar da Onnoghen da addini

Ashekaranjiya Laraba ce Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci reshen Jihar Kaduna ta mayar da martani ga masu sukar matakin dakatarwa da aka dauka a ka

Marasa lafiya 500 sun samu tallafi a Kaduna

Marasa lafiya sama da 500 ne suka amfana da tallafin magani kyauta da dan takarar Majalisar Wakilai, Ali Mu’azu ya dauki nauyi a Karamar Hukumar Kadun