Labarai

Labarai

An yi garkuwa da shugaban APC na Abiya kafin zuwan Buhari jihar

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban jam’iyyar APC na jihar Abiya, Cif Donatus Nwamkpa sa’o’i kadan kafin zuwan shugaba Buhari jihar don yin k

‘Yan majalisar Legas na yunkurin tsige Gwamnan jihar

‘Yan majalisar dokokin jihar Legas sun baiwa Gwamnan jihar Akinwunmi Ambode wa’adin mako guda don yazo zauren majalisar ya kare kansa akan tuhumar da

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda 2 a Katsina

Rahotanni na bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga sun kai wani sabon hari inda suka kashe  jami’an ‘yan sanda biyu Bashir da Ibrahim masu mukamin sufeta a

PDP na shirin bata zaben jihar Kaduna- El Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El Rufa’i na tuhumar jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna akan shirin da suke yi na lalata zaben watan Faburairu saboda fargab

An samu ruwan sama na farkon 2019 a Taraba

Rahotanni na bayyana cewa, an samu ruwan sama na farko a shekarar 2019 a garuruwan Gembu da Dakka da ke kananan hukumomin Bali da Sardauna a jihar Tar