Labarai

Labarai

Zaben bana: Yarfen da gwamnati da ’yan adawa ke yi wa juna na kara muni

Dimbin ’yan siyasa masu takara neman mulki daga matakin kasa zuwa jihohi sun yi watsi da kamfe kan abubuwan da suka shafi ci gaban kasa da al’umma kam

Ba marabar Buhari da Abacha – Obasanjo

Obasanjo na bukatar likita ya duba lafiyarsa – Buhari    Takaddama ta sake kaurewa a tsakanin tsohon Shugaban Kasa Cif Olusegun Obasanjo da

Rayuwar ban mamaki da al’ajabi ta tagwaye masu zanen yatsa iri daya

Hajiya Ameena Hassana Sani da Hajiya Hadiza Hussaina Sani tagwaye ne masu kama da suke da zanen yatsu irin daya. Ba sa iya rabuwa da juna tun haihuwar

Dalilin dawo da Farfesa Bogoro kan Shugabancin Asusun TETFund

An sake nada Farfesa Suleiman Elias Bogoro a matsayin Babban Sakataren Gidauniyar Tallafa wa Manyan Makarantu ta Kasa (TETFund), bayan Gwamnatin Taray

Sojoji sun kashe ’yan bindigar Zamfara 58

Rundunar Sojin Najeriya ta kashe ’yan bindigar Zamfara 58 a karkashin  shirinta na ‘Operation Sharar Daji’ don yakar barayin shanu da  masu garkuwa da