Labarai

Labarai

Yadda aka tilasta ne komawa bautar dodo bayan shiga addinin Kirista – Danmalikin Chawai

A karshen makon jiya ne ’ya’ya da jikoki da ’yan uwa da abokan arziki suka shirya wa Danmalikin Chawai kuma tsohon Hakimin Mai Zanko da ke Masarautar

Akwai sauran matsala kan mafi karancin albashi

Ga dukan alamu, har yanzu akwai sauran rina a kaba, dangane da batun mafikaracin albashi a Najeriya, duk  da cewa Majalisar Kasa ta amince a biya Nair

An nuna rashin gamsuwa da sakin Sheikh Abubakar

Shugaban Kasar Indoneshiya, Joko Widodo ya bayyana cewa ba za a saki mutumin da ake zargi da kitsa harin bam a garin Bali na kasar Indoneshiya, Sheikh

Sanatoci sun fara muhawarar amincewa da karancin albashi

A yau Alhamis ne ‘yan majalisar dattawan Najeriya suke muhawarar amincewa da tsayar da Naira dubu 27 a matsayin karamin albashin ma’aikata a jih

Ezekwesili ta janye daga neman takarar shugabancin Najeriya

‘Yar takarar shugabancin Najeriya ta jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili, ta janye daga takarar shugabancin Najeriya a zaben watan Faburairu 20