Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe ‘yan fashi 58 da kubutar da mutum 75 a Zamfara

A shirin da sojoji suke yi na ‘Operation Sharan Daji’ a jihar Zamfara sun kashe ‘yan fashi da makami 58 a dajin Dumburum da Gando a ranar Lahadin da t

‘Yan shi’a sun mamaye kofar shiga majalisar dokokin Najeriya Abuja

Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN) sun mamaye kofar shiga zauren majalisar dokokin Najeriya a Abuja yau Laraba. Mabiya kungiy

Tsohon shugaban PDP da wasu sun koma APC a Yobe

Tsohon shugaban jam’iyyar adawa ta PDP Lawan Gana Karasuwa da wata tsohuwar ‘yar takarar Sanata Dakta Mairo Amshi  tare da wasu mabiyan jam`iyyar sun

Hukumar INEC zata gudanar da sahihin zabe – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana wa wakilai masu lura da harkokin zabe daga Tarayyar Turai  EU cewa, hukumar zabe mai zaman kanta ta Naj

Majalisar kasa ta amince da Naira dubu 27 mafi karancin albashi

Majalisar kasa ta Najeriya ta amince da tsayar da Naira dubu 27 a matsayin karamin albashin ma’aikata a jihohi. Yayin da Majalisar ta kuma aminc